iqna

IQNA

IQNA - Hukumomin Norway da Sweden sun musanta jita-jitar da ake ta yadawa dangane da mutuwar Selvan Momika, wanda ya yi sanadin kona kur’ani a kasar Sweden a bara, a daya hannun kuma, Norway ta sanar da matakin da ta dauka na kin amincewa da bukatar zama da shi tare da korar shi.
Lambar Labari: 3490936    Ranar Watsawa : 2024/04/05

IQNA - Duk da yanayin gudun hijira, yaran Falasdinawa na ci gaba da koyon kur'ani mai tsarki a sansanonin birnin Rafah da ke kudancin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3490516    Ranar Watsawa : 2024/01/22

Tehran (IQNA) Za a fara zanga-zangar kyamar wariyar launin fata a birnin London a wata mai zuwa.
Lambar Labari: 3488522    Ranar Watsawa : 2023/01/19